From Wikipedia
Nijeriya ƙasa ce a nahiyar Afrika. Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan d'ari da ashirin da kabilun da suka haura 500. Hasali ma ita ce ƙasa ta uku a yawan kabilu a duniya.
Nijeriya ta samu mulkin kanta a shekarar 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Birtaniya.